20 lines
547 B
Markdown
20 lines
547 B
Markdown
|
# ba na so in rubuta maka su da alƙalami da tawada
|
||
|
|
||
|
Yahaya ba ya so ya rubuta waɗannan abubuwa ko kaɗan. Ba wai ya na ce wa zai rubuta masu wasiƙa da wani abu dabam da alƙalami da kuma tawada ba.
|
||
|
|
||
|
# ido da ido
|
||
|
|
||
|
"ido da ido" na nufin "da kansa." AT: "da kansa" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-idiom]])
|
||
|
|
||
|
# Bari salama ta kasance tare da kai
|
||
|
|
||
|
"Bari Allah ya ba ku salama"
|
||
|
|
||
|
# Abokanmu suna gaishe ka
|
||
|
|
||
|
"Abokai a nan suna gaishe ka"
|
||
|
|
||
|
# ka isadda sakon gaisuwar mu ga sauran abokai da sunayen su
|
||
|
|
||
|
"ka isadda sakon gaisuwa na ga masubi a can"
|