ha_tn/2co/05/04.md

1.4 KiB

yayinda muke cikin wannan alfarwa

Bulus ya yi maganar jikin kamar wata "bukka." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

cikin wannan alfarwa muna nishi

Kalman nan "alfarwa" na nufin "gidan nan ta duniya da muke zama ciki." Kalman nan nishi wata ƙara ce wanda wani kan yi a sa'ada su na sa begen samun wani abu mai kyau. Dubi yadda kun juya wannan cikin 2 Korantiyawa 5:2.

muna nawaita

Bulus na nufin shan wahala da jiki ke ji kamar wata abu ne mai nauyi da ke da wuyar ɗaukawa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ba mu so muyi zama da rashin sutura ... muna so a suturtar da mu

Bulus ya yi maganar jikin kamar wata sutura. "Rashin sutura" anan na nufin nutuwar jiki; "sa sutura" na nufin samun jiki na tashin mattatu da Allah zai bayar. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

rashin sutura

"zama da rashin sutura" ko "zama tsirara"

domin rai ya hadiye abu mai mutuwa

Bulus ya yi maganar rai kamar wata dabba ce da ke cin "abu mai mututwa." Dawamammen Jiki na tashin mattatu za ta cika gurbin jiki da zai mutu (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

wanda ya ba mu Ruhu a matsayin alkawarin abinda ke zuwa

An yi maganan Ruhun kamar shi ba cikakken fansa ne zuwa ga samun rai madawami. Dubi yadda ka juya magana mai kama cikin 2 Korantiyawa 1:22. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)