ha_tn/1th/04/07.md

16 lines
504 B
Markdown

# Allah bai kira mu ga rashin tsabta ba, amma ga rayuwar tsarki
AT: "Allah ya kira mu ga tsabtacewa da rayuwan tsarki" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives]])
# Allah bai kira mu ba
kalman "mu" na nufin duk masubi. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive]])
# duk wanda ya ƙi
"duk wanda ya ƙi kula da wannan koyarwan" ko kuma "duk wanda ya yi watsi da wannan koyarwan"
# ba mutane ya ƙi ba, amma Allah
Bulus na bayyana cewa wannan koyarwan daga Allah ne ba mutum ba.