ha_tn/1th/04/07.md

504 B

Allah bai kira mu ga rashin tsabta ba, amma ga rayuwar tsarki

AT: "Allah ya kira mu ga tsabtacewa da rayuwan tsarki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

Allah bai kira mu ba

kalman "mu" na nufin duk masubi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)

duk wanda ya ƙi

"duk wanda ya ƙi kula da wannan koyarwan" ko kuma "duk wanda ya yi watsi da wannan koyarwan"

ba mutane ya ƙi ba, amma Allah

Bulus na bayyana cewa wannan koyarwan daga Allah ne ba mutum ba.