32 lines
1.6 KiB
Markdown
32 lines
1.6 KiB
Markdown
|
# Mahaɗin Zance:
|
||
|
|
||
|
Bulus yana yi wa masubi gargaɗi cewa da shi ke su na Almasihu ne, lallai ne su kiyaye aikata wasu abubuwa.
|
||
|
|
||
|
# idan dai
|
||
|
|
||
|
Wannan karin magana ne da ke nufin "saboda" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-idiom]])
|
||
|
|
||
|
# Allah ya tashe ku tare da Almasihu
|
||
|
|
||
|
Kamar yadda Allah ya tashi Almasihu zuwa sama, haka kuma Allah yana ganin masubi da ke Kolosi kamar su ma ya tashe su zuwa sama. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
|
||
|
|
||
|
# abubuwan da ke sama
|
||
|
|
||
|
"abubuwan da ke cikin aljanna"
|
||
|
|
||
|
# inda Almasihu ke zaune a hannun dama na Allah
|
||
|
|
||
|
Zama "a hannun dama na Allah" alama ce ta karbar girma da iko daga wurin Allah. AT: "inda Almasihu ke zaune a wurin girma da iko a gefen Allah" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/translate-symaction]])
|
||
|
|
||
|
# Gama ku kun mutu
|
||
|
|
||
|
Kamar yadda Yesu ya mutu zahiri, haka ma Allah yana ganin masubi na Kilosi a matsayin waɗanda sun mutu tare da Almasihu. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
|
||
|
|
||
|
# ranku kuma yana ɓoye tare da Almasihu cikin Allah
|
||
|
|
||
|
Bulus yana maganar rayukan mutane kamar wasu abubuwa ne da ake iya ajiye su cikin akwati kuma yana magana kamar Allah shi ne wannan akwati. AT: Wannan na iya nufin 1) "yana kamar Allah ya dauki rayukan ku ya ɓoye tare da Almasihu a gaban Allah" ko 2) "Allah ne kaɗai masani ainihin abinda rayukanku suka ƙumsa, kuma shi zai bayyana shi a lokacin da ya bayyana Almasihu" (Dubi: Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
|
||
|
|
||
|
# wanda shine ranku
|
||
|
|
||
|
Almasihu ne ke ba da rai na ruhu ga maibi. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])
|