rachelua_ha_psa_tn_l3/39/06.txt

10 lines
519 B
Plaintext

[
{
"title": "kowanne mutum yana tafiya kamar inuwa",
"body": "Ana maganar rayuwar mutane kamar ba su da muhimmanci kamar inuwa. AT:\n\"Kowa ya ɓace kamar yadda inuwa ke yi\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "Yanzu, Ubangiji, domin me nake jira?",
"body": "Marubucin yayi wannan tambayar don ya nanata cewa mutane ba za su iya taimaka masa ba. Ana iya fassara wannan tambayar ta lafazi a matsayin sanarwa. AT: \"Don haka\nyanzu, Yahweh, ba zan iya samun komai daga kowa ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]