"body": "Marubucin yayi wannan tambayar don ya nanata cewa mutane ba za su iya taimaka masa ba. Ana iya fassara wannan tambayar ta lafazi a matsayin sanarwa. AT: \"Don haka\nyanzu, Yahweh, ba zan iya samun komai daga kowa ba.\" (Duba: figs_rquestion)"