[ { "title": "kowanne mutum yana tafiya kamar inuwa", "body": "Ana maganar rayuwar mutane kamar ba su da muhimmanci kamar inuwa. AT:\n\"Kowa ya ɓace kamar yadda inuwa ke yi\" (Duba: figs_simile)" }, { "title": "Yanzu, Ubangiji, domin me nake jira?", "body": "Marubucin yayi wannan tambayar don ya nanata cewa mutane ba za su iya taimaka masa ba. Ana iya fassara wannan tambayar ta lafazi a matsayin sanarwa. AT: \"Don haka\nyanzu, Yahweh, ba zan iya samun komai daga kowa ba.\" (Duba: figs_rquestion)" } ]