rachelua_ha_psa_tn_l3/56/05.txt

14 lines
638 B
Plaintext

[
{
"title": "dukkan tunaninsu a kaina na mugunta ne",
"body": "\"koyaushe suna da mummunan tunani a kaina\" ko \"koyaushe suna tunanin miyagun abubuwa\nda zasu yi mani\""
},
{
"title": "suna bin sawuna",
"body": "Ana maganar kallon abin da mutum yayi domin ganin yadda za a haifar masa da matsala kamar\nkallon matakansa, kamar yadda wanda yake son kama mutum yake kallon inda mutumin yake\ntafiya. AT: \"suna kallon duk abin da nake yi\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "suna neman raina",
"body": "Ana maganar jiran kashe wani ana maganar ransa. AT: \"yayin da suke jira su\nkashe ni\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]