[ { "title": "dukkan tunaninsu a kaina na mugunta ne", "body": "\"koyaushe suna da mummunan tunani a kaina\" ko \"koyaushe suna tunanin miyagun abubuwa\nda zasu yi mani\"" }, { "title": "suna bin sawuna", "body": "Ana maganar kallon abin da mutum yayi domin ganin yadda za a haifar masa da matsala kamar\nkallon matakansa, kamar yadda wanda yake son kama mutum yake kallon inda mutumin yake\ntafiya. AT: \"suna kallon duk abin da nake yi\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "suna neman raina", "body": "Ana maganar jiran kashe wani ana maganar ransa. AT: \"yayin da suke jira su\nkashe ni\" (Duba: figs_metonymy)" } ]