"body": "Ana maganar kallon abin da mutum yayi domin ganin yadda za a haifar masa da matsala kamar\nkallon matakansa, kamar yadda wanda yake son kama mutum yake kallon inda mutumin yake\ntafiya. AT: \"suna kallon duk abin da nake yi\" (Duba: figs_metaphor)"