"body": "Dattin maƙera ɓarɓashi ne ko kuwa raguwar da ba a so cikin tsari tata zinariya ko wasu karafa. Yahweh ya kawar da mugaye mutane sai ka ce su sharan ne. (Dubi: figs_simile)"
"body": "Tana nuna cewa marubuci ya na tsoron adalcin ka'idodin Allah saboda marubuci ya sani cewa Allah na horon masu yi dokokinsa rashin biyayya. Ka na iya ba da cikakke ma'ana wannan bayyani a bayyane. (Dubi: figs_explicit)"