2020-06-30 16:54:00 +00:00
[
2020-06-30 16:56:00 +00:00
{
2020-06-30 17:22:01 +00:00
"title": "Ka cire dukkan mugayen duniya kamar dattin maƙera",
2020-06-30 19:45:22 +00:00
"body": "Dattin maƙera ɓarɓashi ne ko kuwa raguwar da ba a so cikin tsari tata zinariya ko wasu karafa. Yahweh ya kawar da mugaye mutane sai ka ce su sharan ne. (Dubi: figs_simile)"
2020-06-30 16:56:00 +00:00
},
{
2020-06-30 19:37:21 +00:00
"title": "mugayen",
2020-06-30 19:39:22 +00:00
"body": "Wannan siffa maras muhimmanci za'a iya bayyana ta kamar wani siffa. AT: \"Mugaye mutane\" (Dubi: figs_nominaladj)"
2020-06-30 16:56:00 +00:00
},
{
2020-06-30 19:41:24 +00:00
"title": "kamar dattin maƙera",
2020-06-30 19:45:22 +00:00
"body": "\"kamar shara\" ko \"kamar ɓarɓashi\""
2020-06-30 16:56:00 +00:00
},
{
2020-06-30 19:47:22 +00:00
"title": "Na cika da tsoronka",
2020-06-30 19:49:22 +00:00
"body": "Anan \"jiki\" na gabatad da dukkan mutum. AT: \"Na girgiza saboda da tsoron ka\" (Dubi: figs_synecdoche)"
2020-06-30 16:56:00 +00:00
},
2020-06-30 16:54:00 +00:00
{
2020-06-30 19:51:22 +00:00
"title": "ina jin tsoron adalcin ka'idodinka",
"body": "Tana nuna cewa marubuci ya na tsoron adalcin ka'idodin Allah saboda marubuci "
2020-06-30 16:54:00 +00:00
}
]