"body": "Marubucin Zabura yana yin magana Allah sai ka ce Allah ya yi shi kamar daban daji mai ƙarfi. AT: \"Ka yi ni kamar bijimin sã mai ƙarfi\" (Duba: figs_metonymy and figs_simile)"
"body": "Mai yiwuwa yake ma'ana cewa main da Allah ya sanya akan marubucin zabura musili wa Allah 1) yana sa shi farin ciki \"ka sa ni farin ciki sosai\" ko 2) yana sa shi ƙarfi, \"ka sa ni in yi ƙarfi\" ko 3) ba shi daman cin nassara akan maƙiyansa, \"ka ba ni dama cin nassara akan maƙiyana.\" (Dubi: figs_metaphor) "
"body": "Kalman nan \"idanu\" da \"kunnuwa\" wat kalma ne (ake ce da ita synecdoches) domin mutum wanda yana gani da ji. Ana iya haɗa layin. AT: \"Na gan kum na ji game da nassara akan mungaye maƙiyana\" (Dubi: figs_synecdoche)"