rachelua_ha_psa_tn_l3/92/10.txt

18 lines
782 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Ka tada ƙahona kamar na bijimin sã",
"body": "Marubucin Zabura yana yin magana Allah sai ka ce Allah ya yi shi kamar daban daji mai ƙarfi. AT: \"Ka yi ni kamar bijimin sã mai ƙarfi\" (Dubi: figs_metonymy and figs_simile)"
},
{
"title": "tada...ƙaho",
"body": "\"sa ni in yi ƙarfi\" Dubi yadda \"tada...ƙaho\" an juya ta cikin 75:4."
},
{
"title": "An keɓe ni da sabon mai",
"body": "Mai yiwuwa yake ma'ana cewa main da Allah ya sanya akan marubucin zabura musili wa Allah 1) yana sa shi farin ciki \"ka sa ni farin ciki sosai\" ko 2) yana sa shi ƙarfi, \"ka sa ni in yi ƙarfi\" ko 3) ba shi daman cin nassara akan maƙiyinsa, \"ka ba ni dama cin nassara akan maƙiyina.\" (Dubi: figs_metaphor) "
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]