"body": "Marubucin yayi magana akan abokan gaba kamar karnuka. Makiyansa suna zuwa kusa da shi kamar yadda karnukan daji suke yi wa dabba mai mutuwa. AT: \"Maƙiyana kamar\nkarnukan da suka kewaye ni\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Wannan yaci gaba da kwatancin kare. Marubucin yana magana ne game da abokan gaba\nkamar karnuka ne masu cizon hannu da kafafunsa da haƙoransu. (Duba: figs_metaphor)"