Tue Dec 15 2020 16:20:47 GMT-0500 (Eastern Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2020-12-15 16:20:48 -05:00
parent e0bc3bf3ef
commit 52736192ce
1 changed files with 4 additions and 4 deletions

View File

@ -1,14 +1,14 @@
[
{
"title": "Gama karnuka suka zagaye ni",
"body": ""
"body": "Marubucin yayi magana akan abokan gaba kamar karnuka. Makiyansa suna zuwa kusa da shi\nkamar yadda karnukan daji suke yi wa dabba mai mutuwa. Madadin fassara: \"Maƙiyana kamar\nkarnukan da suka kewaye ni\" (Duba:"
},
{
"title": "taron masu aikata mugunta",
"body": ""
"body": "\"gungun masu aikata mugunta\" ko \"gungun masu aikata mugunta\""
},
{
"title": "",
"body": ""
"title": "suka huda hannuwana da ƙafafuna",
"body": "Wannan yaci gaba da kwatancin kare. Marubucin yana magana ne game da abokan gaba\nkamar karnuka ne masu cizon hannu da kafafunsa da haƙoransu. (Duba:"
}
]