rachelua_ha_psa_tn_l3/22/16.txt

14 lines
635 B
Plaintext

[
{
"title": "Gama karnuka suka zagaye ni",
"body": "Marubucin yayi magana akan abokan gaba kamar karnuka. Makiyansa suna zuwa kusa da shi kamar yadda karnukan daji suke yi wa dabba mai mutuwa. AT: \"Maƙiyana kamar\nkarnukan da suka kewaye ni\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "taron masu aikata mugunta",
"body": "\"gungun masu aikata mugunta\" ko \"gungun masu aikata mugunta\""
},
{
"title": "suka huda hannuwana da ƙafafuna",
"body": "Wannan yaci gaba da kwatancin kare. Marubucin yana magana ne game da abokan gaba\nkamar karnuka ne masu cizon hannu da kafafunsa da haƙoransu. (Duba: figs_metaphor)"
}
]