"body": "Suna mai zuzzurfar ma'ana \"ceto\" za'a iya bayyana ta kamar yadda a fi'ili. AT: \"gama ka cece ni kamar yadda ka alƙawarta ka yi\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
"body": "Suna mai zuzzurfar ma'ana \"amincin\" za'a iya bayyana ta kamar yar bab ko siffa. AT: \"cewa kana kaunar na da amincin\" ko \"cewa kana da aminci gare ni saboda alƙawarinka\" (Dubi: figs_abstractnouns)"