rachelua_ha_psa_tn_l3/119/123.txt

22 lines
637 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Idanuna sun gaji sa'ad da nake jiran",
"body": "Anan \"idanu\" na gabatad da dukkan mutum. AT: \"Na gaji saboda na yi ta jira sosai\" (Dubi: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "cetonka da maganarka mai adalci",
"body": "Suna mai zurzzufar ma'ana \"ceto\" za'a iya bayyana ta kamar yadda a fi'ili. AT: \"gama ka cece ni kamar yadda ka alƙawarta ka yi\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "maganarka mai adalci",
"body": "Anan \"magana\" na gabatad da abin Allah ke sanad da mutane. AT: \"alƙawarin adalcinka\" (figs_metonymy)"
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]