rachelua_ha_psa_tn_l3/91/05.txt

14 lines
1.1 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "masifa ba da dare ... kibiyoyin dake shawagi da rana ",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana game da masifa sai ka ce ruhu ne ko wata dabba mai ban tsoro wanda ke iya kai farmaki da dare kuma haka ke razana mutane. AT: \"abubuwa da ke kai maka farmaki da dare\" (Dubi: figs_metonymy) ... kibiya shine metonym (wata kalma) domin mutane wanda ya harba kibiyoyi. AT: \"mutane na kai maka farmaki da kibiyoyi da rana\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ko kuma annobar dake aukowa ... yawon ... cuta",
"body": "Marubucin zabura yayi magana game da ciwo sai ka ce mutum ne wanda ya tafi misalin da dare yana kisa saura mutane. AT: \"Ba za ka ji tsoron mutuwa daga daga ciwo ba\" (Dubi: figs_personification) ... ke duk inda ya na son ya tafi a kowane lokaci ... ciwo da kan sa mutane dayawa rashin lafiya a lokaci guda"
},
{
"title": " Dubu zasu faɗi a gefenka dubu goma kuma a hannunka na dama",
"body": "\"Mutane da yawa za su faɗi duka kewaye da kai.\" Indan aka juya ta daidai lambobin na iya birkitar da masu karatu, ka na iya ƙetare su. "
}
]