rachelua_ha_psa_tn_l3/91/05.txt

18 lines
876 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "kibiyoyin dake shawagi da rana ... ",
"body": "kibiya shine metonym (wata kalma) domin mutane wanda ya harba kibiyoyi. AT: \"mutane na kai maka farmaki da kibiyoyi da rana\" (Gani: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ko kuma annobar dake aukowa ... yawon ... cuta",
"body": "Marubucin zabura yayi magana game da ciwo sai ka ce mutum ne wanda ya tafi misalin da dare yana kisa saura mutane. AT: \"Ba za ka ji tsoron mutuwa daga daga ciwo ba\" (Gani: figs_personification) ... ke duk inda ya na son ya tafi a kowane lokaci ... ciwo da kan sa mutane dayawa rashin lafiya a lokaci guda"
},
{
"title": " Dubu zasu faɗi a gefenka dubu goma kuma a hannunka na dama",
"body": "\"Mutane da yawa za su faɗi duka kewaye da kai.\" Indan aka juya ta daidai lambobin na iya birkitar da masu karatu, ka na iya ƙetare su. "
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]