"body": "Anan sunan mara bayyanan \"kamance\" yana nufin cewa abin da Ezekiel ya gani yayi kama da waɗannan abubuwa. Ana iya fassara kalmar da kalmar magana. AT: \"abin da yayi kama da rayayyun halittu guda huɗu\" (Duba: figs_abstractnouns)"
"body": "Cikakken sunan \"bayyanuwa\" za a iya fassara shi azaman kalmar magana. AT: \"halittun nan huɗu sun yi kama da mutane\" (Duba: figs_abstractnouns)"
"body": "\"amma kowanne daga cikinsu yana da fuskoki daban-daban da fikafikansa guda hudu.\"\nKowane taliki yana da fuska a gaba, yana da fuska a bayansa, yana da fuska a kowane gefen kansa."