"body": "Anan sunan mara bayyanan \"kamance\" yana nufin cewa abin da Ezekiel ya gani yayi kama da waɗannan abubuwa. Ana iya fassara kalmar da kalmar magana. Madadin fassara: \"abin da yayi\nkama da rayayyun halittu guda huɗu\" (Duba:"
"body": "\"amma kowanne daga cikinsu yana da fuskoki daban-daban da fikafikansa guda hudu.\"\nKowane taliki yana da fuska a gaba, yana da fuska a bayansa, yana da fuska a kowane gefen kansa."