rachelua_ha_ezk_tn_l3/01/04.txt

26 lines
583 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Mahadin Zance:",
"body": "Ezekiel ya ci gaba da kwatanta wahayinsa."
},
{
"title": "babban girgije mai wuta na haskakawa kewaye da shi",
"body": "Ana iya fassara wannan azaman sabon jumla: \"Guguwar tana da gajimare mai girma da wuta\ntana walƙiya a ciki\""
},
{
"title": "Daga cikin tsakiyarsa siffar waɗansu masu rai huɗu",
"body": ""
},
{
"title": "suna da kamannin mutum",
"body": ""
},
{
"title": "amma kowannensu yana da fuskoki huɗu, kowacce halittar kuma nada fikafikai huɗu",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]