rachelua_ha_ezk_tn_l3/01/04.txt

22 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Mahadin Zance:",
"body": "Ezekiel ya ci gaba da kwatanta wahayinsa."
},
{
"title": "babban girgije mai wuta na haskakawa kewaye da shi",
"body": "Ana iya fassara wannan azaman sabon jumla: \"Guguwar tana da gajimare mai girma da wuta\ntana walƙiya a ciki\""
},
{
"title": "Daga cikin tsakiyarsa siffar waɗansu masu rai huɗu",
"body": "Anan sunan mara bayyanan \"kamance\" yana nufin cewa abin da Ezekiel ya gani yayi kama da waɗannan abubuwa. Ana iya fassara kalmar da kalmar magana. Madadin fassara: \"abin da yayi\nkama da rayayyun halittu guda huɗu\" (Duba:"
},
{
"title": "suna da kamannin mutum",
"body": "Cikakken sunan \"bayyanuwa\" za a iya fassara shi azaman kalmar magana. Madadin fassara:\n\"Halittun nan huɗu sun yi kama da mutane\" (Duba:"
},
{
"title": "amma kowannensu yana da fuskoki huɗu, kowacce halittar kuma nada fikafikai huɗu",
"body": "\"amma kowanne daga cikinsu yana da fuskoki daban-daban da fikafikansa guda hudu.\"\nKowane taliki yana da fuska a gaba, yana da fuska a bayansa, yana da fuska a kowane gefen kansa."
}
]