[ { "title": "Mahadin Zance:", "body": "Ezekiel ya ci gaba da kwatanta wahayinsa." }, { "title": "babban girgije mai wuta na haskakawa kewaye da shi", "body": "Ana iya fassara wannan azaman sabon jumla: \"Guguwar tana da gajimare mai girma da wuta\ntana walƙiya a ciki\"" }, { "title": "Daga cikin tsakiyarsa siffar waɗansu masu rai huɗu", "body": "Anan sunan mara bayyanan \"kamance\" yana nufin cewa abin da Ezekiel ya gani yayi kama da waɗannan abubuwa. Ana iya fassara kalmar da kalmar magana. AT: \"abin da yayi kama da rayayyun halittu guda huɗu\" (Duba: figs_abstractnouns)" }, { "title": "suna da kamannin mutum", "body": "Cikakken sunan \"bayyanuwa\" za a iya fassara shi azaman kalmar magana. AT: \"halittun nan huɗu sun yi kama da mutane\" (Duba: figs_abstractnouns)" }, { "title": "amma kowannensu yana da fuskoki huɗu, kowacce halittar kuma nada fikafikai huɗu", "body": "\"amma kowanne daga cikinsu yana da fuskoki daban-daban da fikafikansa guda hudu.\"\nKowane taliki yana da fuska a gaba, yana da fuska a bayansa, yana da fuska a kowane gefen kansa." } ]