"body": "\"rana ta biyar ga wata na huɗu.\" Wannan shi ne wata na huɗu na kalandar Ibraniyanci. Rana ta\nbiyar tana kusa da ƙarshen Yuni a kan kalandar Yamma. (Duba: translate_hebrewmonths da translate_ordinal)"
"body": "Ana amfani da wannan jimlar a nan don yiwa wani muhimmin al'amari alama a cikin labarin.\nIdan yarenku yana da hanyar yin wannan, kuna iya la'akari da amfani da shi anan."
"body": "Kalmar \"hannu\" galibi ana amfani da ita don nuni ga ƙarfi ko aikin wani. Mutum tare da\nhannunsa akan wani mutum yana da iko akan wannan mutumin. AT: \"Yahweh na sarrafa shi\" (Duba: figs_metonymy)"