[ { "title": "A cikin shekara ta talatin", "body": "Wannan ita ce shekara ta talatin ta rayuwar Ezekiyel. (Duba: translate_ordinal)" }, { "title": "a wata na huɗu, rana ta biyar ga wata", "body": "\"rana ta biyar ga wata na huɗu.\" Wannan shi ne wata na huɗu na kalandar Ibraniyanci. Rana ta\nbiyar tana kusa da ƙarshen Yuni a kan kalandar Yamma. (Duba: translate_hebrewmonths da translate_ordinal)" }, { "title": "ya kasance kuwa", "body": "Ana amfani da wannan jimlar a nan don yiwa wani muhimmin al'amari alama a cikin labarin.\nIdan yarenku yana da hanyar yin wannan, kuna iya la'akari da amfani da shi anan." }, { "title": "ina zaune cikin 'yan bauta", "body": "Kalmar \"I\" tana nufin Ezekiyel. \"Na kasance daya daga cikin kamammun\"" }, { "title": "Na ga wahayoyin Allah", "body": "\"Allah ya nuna min abubuwa na ban mamaki" }, { "title": "Maganar Yahweh ta zo ga Ezekiyel", "body": "Karin magana \"kalmar Yahweh ta zo ga\" ana amfani da ita don gabatar da saƙo na musamman daga Allah. AT: \"Yahweh ya ba wa Ezekiyel sako\" " }, { "title": "Magudunar Ruwa Keba ko Kogin Keba", "body": "Wannan kogi ne da mutanen Kaldiya suka haƙa don ba wa lambuna ruwa. \"Kogin Keba\"" }, { "title": "hannun Yahweh kuma yana kansa a wurin", "body": "Kalmar \"hannu\" galibi ana amfani da ita don nuni ga ƙarfi ko aikin wani. Mutum tare da\nhannunsa akan wani mutum yana da iko akan wannan mutumin. AT: \"Yahweh na sarrafa shi\" (Duba: figs_metonymy)" } ]