ha_2ki_tn_l3/11/13.txt

30 lines
827 B
Plaintext

[
{
"title": "ta ji hayaniya ta 'yan tsaro",
"body": "Wannan yana nufin hayaniyar da sojoji duka ke yi."
},
{
"title": "sai ta zo wurin mutane a gidan Yahweh.",
"body": "\"ta zo inda mutane suka taru a haikali\""
},
{
"title": "Tana dubawa sai ga sarki a tsaye ",
"body": "\"Lokacin da ta iso, ta yi mamakin ganin Sarki Yowash a tsaye\""
},
{
"title": "a jikin ginshiƙin",
"body": "\"a jikin ginshiƙin na cikin haikali\""
},
{
"title": "kamar yadda al'adar ta ke",
"body": "\"wanda shine wurin da sarki ya saba zama\""
},
{
"title": "Sai Ataliya ta keta tufafinta ta",
"body": "Ta yayyage tufafin ta don ta bayyana cewa tana matukar fushi da fushi. (Duba: translate_symaction)"
},
{
"title": "Cin amanar ƙasa! Cin amanar ƙasa!",
"body": "\"Ku mayaudara ne! Kun ci amanar ni!\""
}
]