[ { "title": "ta ji hayaniya ta 'yan tsaro", "body": "Wannan yana nufin hayaniyar da sojoji duka ke yi." }, { "title": "sai ta zo wurin mutane a gidan Yahweh.", "body": "\"ta zo inda mutane suka taru a haikali\"" }, { "title": "Tana dubawa sai ga sarki a tsaye ", "body": "\"Lokacin da ta iso, ta yi mamakin ganin Sarki Yowash a tsaye\"" }, { "title": "a jikin ginshiƙin", "body": "\"a jikin ginshiƙin na cikin haikali\"" }, { "title": "kamar yadda al'adar ta ke", "body": "\"wanda shine wurin da sarki ya saba zama\"" }, { "title": "Sai Ataliya ta keta tufafinta ta", "body": "Ta yayyage tufafin ta don ta bayyana cewa tana matukar fushi da fushi. (Duba: translate_symaction)" }, { "title": "Cin amanar ƙasa! Cin amanar ƙasa!", "body": "\"Ku mayaudara ne! Kun ci amanar ni!\"" } ]