ha_2ki_tn_l3/09/17.txt

18 lines
630 B
Plaintext

[
{
"title": "dan tsaro",
"body": "''mai gadi''"
},
{
"title": "rundunar Yehu da ya matso kusa",
"body": "''Yehu da mutanensa tun suna da nisa''"
},
{
"title": "Me zaku yi da salama?",
"body": "Yehu ya yi amfani da wannan tambayar ya gayawa ɗan saƙon ba ruwansa ko yazo da salama ko ba salama. za a iya fassara shi kamar bayani. AT: \"ba ruwanka ko na zo da salama!\" ko \"ba sai ka ji ba ko nazo da salama!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Ɗan saƙon ya same shi, amma ba zai dawo ba",
"body": "Ɗan saƙo gaya wa sarki Yoram cewa mutumin da ya aika ba zai dawo da amsar tambayar sarki ba."
}
]