[ { "title": "dan tsaro", "body": "''mai gadi''" }, { "title": "rundunar Yehu da ya matso kusa", "body": "''Yehu da mutanensa tun suna da nisa''" }, { "title": "Me zaku yi da salama?", "body": "Yehu ya yi amfani da wannan tambayar ya gayawa ɗan saƙon ba ruwansa ko yazo da salama ko ba salama. za a iya fassara shi kamar bayani. AT: \"ba ruwanka ko na zo da salama!\" ko \"ba sai ka ji ba ko nazo da salama!\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Ɗan saƙon ya same shi, amma ba zai dawo ba", "body": "Ɗan saƙo gaya wa sarki Yoram cewa mutumin da ya aika ba zai dawo da amsar tambayar sarki ba." } ]