ha_2ki_tn_l3/08/28.txt

18 lines
758 B
Plaintext

[
{
"title": "Ahaziya ya tafi tare da Yoram ɗan Ahab, domin su yi yaƙi gãba da Hazayel, sarkin Aram",
"body": "sunayen sarakuna huɗu da aka lissafta anan wakili ne na sojojin da suka rako su. AT: \"sojojin Ahaziya suka haɗu da sojojin Yoram sarkin Isra'ila su yaƙi da sojojin Hazayel na Aram\" (UDB) (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "ya warke",
"body": "za mu iya ce wa. AT: \"a warkar\" ko \"a maido\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": " yaƙi da Hazayel sarkin Aram",
"body": "A nan \"Hazayel\" na nufin shi da sojojinsa. AT: \"sojojin Hazayel sarkin Aram\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": " an yi wa Yoram rauni",
"body": "za mu iya cewa. AT: \"Aremiyawa sun yi wa Yoram rauni\" (Duba: figs_passive)"
}
]