[ { "title": "Ahaziya ya tafi tare da Yoram ɗan Ahab, domin su yi yaƙi gãba da Hazayel, sarkin Aram", "body": "sunayen sarakuna huɗu da aka lissafta anan wakili ne na sojojin da suka rako su. AT: \"sojojin Ahaziya suka haɗu da sojojin Yoram sarkin Isra'ila su yaƙi da sojojin Hazayel na Aram\" (UDB) (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "ya warke", "body": "za mu iya ce wa. AT: \"a warkar\" ko \"a maido\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": " yaƙi da Hazayel sarkin Aram", "body": "A nan \"Hazayel\" na nufin shi da sojojinsa. AT: \"sojojin Hazayel sarkin Aram\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": " an yi wa Yoram rauni", "body": "za mu iya cewa. AT: \"Aremiyawa sun yi wa Yoram rauni\" (Duba: figs_passive)" } ]