ha_2ki_tn_l3/07/18.txt

38 lines
1.7 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Dukkan bayanai: ",
"body": "A wannan ayoyi, Marubucin ya bayana abinda ya faru a taƙaice ta wurin maimaita tarihin baya a 7:1. (Duba: writing_endofstory)"
},
{
"title": "A wannan lokaci ",
"body": "\"kamar wannan lokacin gobe\""
},
{
"title": "Awo sha'ir ... awon garin alkama",
"body": "A nan kalmar \"awo\" an fassara ''seah'' wanda shi ne ma'aunin ya kusan lita 7. AT: ''14litar sha'ir ... lita 7 na garin alkama'' (Duba: translate_bvolume)"
},
{
"title": "shekel",
"body": "shekel ma'aunine na nauyi dai-dai da 11 giram. AT: \"kusan 11giram na zinariya\" ko \"zinariya guda ɗaya\" (Duba: translate_bmoney)\n"
},
{
"title": "Duba",
"body": "\"sosai\" kalmar \"duba\" anan a jaddada abinda ya biyo baya."
},
{
"title": "ko da Yahweh zai sa sakatun sama",
"body": "Yahweh ya sa ruwa sama mai yawa domin shuki ya yi girma ana maganaarsa kamar Yahweh zai buɗe sakatar sama ruwan ya fito ta cikinsa. Duba yadda aka fassara shi a 7:1. AT: \"ko da Yahweh zai sa ruwan sama mai yawa ya sauko daga sama\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": " ko wannan zai faru?",
"body": "Shugaban ya yi wannan tambayar ya bayyana rashin yardarsa. Wannan za a iya bayyana shi a matsayin bayani. Duba yadda ka fassara shi a 7:1. AT: \"wannan ba zai taɓa faruwa ba!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "za ka ka gani ya faru da idanunka",
"body": "Maganar \"da idanunka\" na nanata cewa shugaban zai ga abinda Elesha ya faɗa. Duba yadda ka fassara a 7:1. AT: \"kai da kanka zaka ga wannan abubuwan na faruwa\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": " amma ba za ka ci daga cikinsa ba",
"body": "\" amma ba za ka ci daga garin alkamarba ba ko sha'ir\""
}
]