[ { "title": "Dukkan bayanai: ", "body": "A wannan ayoyi, Marubucin ya bayana abinda ya faru a taƙaice ta wurin maimaita tarihin baya a 7:1. (Duba: writing_endofstory)" }, { "title": "A wannan lokaci ", "body": "\"kamar wannan lokacin gobe\"" }, { "title": "Awo sha'ir ... awon garin alkama", "body": "A nan kalmar \"awo\" an fassara ''seah'' wanda shi ne ma'aunin ya kusan lita 7. AT: ''14litar sha'ir ... lita 7 na garin alkama'' (Duba: translate_bvolume)" }, { "title": "shekel", "body": "shekel ma'aunine na nauyi dai-dai da 11 giram. AT: \"kusan 11giram na zinariya\" ko \"zinariya guda ɗaya\" (Duba: translate_bmoney)\n" }, { "title": "Duba", "body": "\"sosai\" kalmar \"duba\" anan a jaddada abinda ya biyo baya." }, { "title": "ko da Yahweh zai sa sakatun sama", "body": "Yahweh ya sa ruwa sama mai yawa domin shuki ya yi girma ana maganaarsa kamar Yahweh zai buɗe sakatar sama ruwan ya fito ta cikinsa. Duba yadda aka fassara shi a 7:1. AT: \"ko da Yahweh zai sa ruwan sama mai yawa ya sauko daga sama\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": " ko wannan zai faru?", "body": "Shugaban ya yi wannan tambayar ya bayyana rashin yardarsa. Wannan za a iya bayyana shi a matsayin bayani. Duba yadda ka fassara shi a 7:1. AT: \"wannan ba zai taɓa faruwa ba!\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "za ka ka gani ya faru da idanunka", "body": "Maganar \"da idanunka\" na nanata cewa shugaban zai ga abinda Elesha ya faɗa. Duba yadda ka fassara a 7:1. AT: \"kai da kanka zaka ga wannan abubuwan na faruwa\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": " amma ba za ka ci daga cikinsa ba", "body": "\" amma ba za ka ci daga garin alkamarba ba ko sha'ir\"" } ]