ha_2ki_tn_l3/06/27.txt

22 lines
996 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya ce",
"body": "\"Sarkin Isra'ila ya amsa wa Matar,\""
},
{
"title": "Idan Yahweh bai taimake ki ba, ta yaya zan taimake ki? ",
"body": "Sarkin ya yi amfani da wannan tambaya ya gaya wa matar ba zai iya taimakonta ba. za a iya faɗar sa kamar sanarwa. AT: \"idan Yahweh bai taimakeki ba, ba zan iya taimakonki ba.\" (Duba: figs_rquestion) \n"
},
{
"title": " Ana samun wani abu ne daga masussuka ko kuma daga wurin matsar ruwan inabi?",
"body": "Sarkin ya yi amfani da tambayar ya jaddada cewa babu abinci a garin. A nan masussuka na nufin hatsi wurin matsar inabi na nufin ruwan inabi za a iya sashi a matsayin bayani. AT: \"babu wani abu da yake zuwa daga masussuka ko wurin matsar inabi\" ko \"babu abinci da za a girba ko 'ya'yan inabi da za a yi ruwan inabi a sha.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "sarkin ya ci gaba",
"body": "\"sarkin ya ce.\" wannan na nuna sun ci gaba da magana."
},
{
"title": "mun tafasa",
"body": "\"mun dafa\""
}
]