[ { "title": "Ya ce", "body": "\"Sarkin Isra'ila ya amsa wa Matar,\"" }, { "title": "Idan Yahweh bai taimake ki ba, ta yaya zan taimake ki? ", "body": "Sarkin ya yi amfani da wannan tambaya ya gaya wa matar ba zai iya taimakonta ba. za a iya faÉ—ar sa kamar sanarwa. AT: \"idan Yahweh bai taimakeki ba, ba zan iya taimakonki ba.\" (Duba: figs_rquestion) \n" }, { "title": " Ana samun wani abu ne daga masussuka ko kuma daga wurin matsar ruwan inabi?", "body": "Sarkin ya yi amfani da tambayar ya jaddada cewa babu abinci a garin. A nan masussuka na nufin hatsi wurin matsar inabi na nufin ruwan inabi za a iya sashi a matsayin bayani. AT: \"babu wani abu da yake zuwa daga masussuka ko wurin matsar inabi\" ko \"babu abinci da za a girba ko 'ya'yan inabi da za a yi ruwan inabi a sha.\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "sarkin ya ci gaba", "body": "\"sarkin ya ce.\" wannan na nuna sun ci gaba da magana." }, { "title": "mun tafasa", "body": "\"mun dafa\"" } ]