ha_2ki_tn_l3/06/17.txt

34 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "ka buɗe idanunsa domin ya gani",
"body": "Elesha na roƙo domin bawansa ya ga abinda saura ba sa gani, ma'ana dokuna da karusai na wuta da ke kewaye dasu. AT: \"ka sa ya gani\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Kuma ya gani, duba",
"body": "\"kama yana gani. Abinda ya gani shine\""
},
{
"title": "Duba",
"body": "Kalmar \"duba\" anan na nuna yadda bawan yayi mamaki da abin da ya gani.\n"
},
{
"title": " dutsen na cike da dawakai ",
"body": "\"gefen dutsen na rufe da dawakai\""
},
{
"title": "kewaye da Elesha",
"body": "Wannan na nufin birnin da Elesha ke zama. AT: \"kewaye da birnin da Elesha ke zama\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Waɗannan mutanen ",
"body": " na mufin sojojin Aremiya."
},
{
"title": "ka sauko masu da makanta",
"body": "\"ka sa mutanen nan su makace!\" wannan na nufin Yahweh ya sa su kasa ji."
},
{
"title": "Ba wannan ba ce hanyar, ba kuma wannan ba ne birnin",
"body": "Elesha ya rikitar da Aremiyawa t agaya masu cewa ba su birnin da suke nema ba. AT: \"wannan ba hanyar bace ba kuma birnin ba ne\" (Duba: figs_explicit)"
}
]