[ { "title": "ka buɗe idanunsa domin ya gani", "body": "Elesha na roƙo domin bawansa ya ga abinda saura ba sa gani, ma'ana dokuna da karusai na wuta da ke kewaye dasu. AT: \"ka sa ya gani\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "Kuma ya gani, duba", "body": "\"kama yana gani. Abinda ya gani shine\"" }, { "title": "Duba", "body": "Kalmar \"duba\" anan na nuna yadda bawan yayi mamaki da abin da ya gani.\n" }, { "title": " dutsen na cike da dawakai ", "body": "\"gefen dutsen na rufe da dawakai\"" }, { "title": "kewaye da Elesha", "body": "Wannan na nufin birnin da Elesha ke zama. AT: \"kewaye da birnin da Elesha ke zama\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Waɗannan mutanen ", "body": " na mufin sojojin Aremiya." }, { "title": "ka sauko masu da makanta", "body": "\"ka sa mutanen nan su makace!\" wannan na nufin Yahweh ya sa su kasa ji." }, { "title": "Ba wannan ba ce hanyar, ba kuma wannan ba ne birnin", "body": "Elesha ya rikitar da Aremiyawa t agaya masu cewa ba su birnin da suke nema ba. AT: \"wannan ba hanyar bace ba kuma birnin ba ne\" (Duba: figs_explicit)" } ]