ha_2ki_tn_l3/05/13.txt

34 lines
1.4 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Babana",
"body": "barorin suna gimama Na'aman da suke kiran shin \"babana\" ko \"Sir\""
},
{
"title": "ashe ba za ka yi ba?",
"body": "Bayin sun amfani da wannan tambayar su tsautawa Na'aman. AT: \"da kam yanzu ka yi shi\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Amma me yafi wannan",
"body": "Me ya fi abinda Na'aman zai bi ya yi biyayya da umarni mai sauki. tunda yana a shirye ya yi biyayya da mai wahala. AT: \"ya kamata kana son ka kiyaye ta\" ko \"sai ka kiyayye wannan ma\" (Duba: figs_ellipsis) "
},
{
"title": "Amma me ya fi wannan da ya ce maka, \"Ka yi nutso ka tsarkaka?",
"body": "Barorin sun yi amfani da tambaya su jaddada wa Na'aman ya ui biyayya da umarnin Elesha. za a iya sa shi a sanarwa. AT: \"sai ka zama a shirye ka kiyaye da ya ce da kai, ka nutso ka tsarkaka.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Mutumin Allah",
"body": "\"Elesha, mutumin Allah\""
},
{
"title": "Sai jikinsa ya dawo kamar na jariri sabuwar haihuwa, ya kuma warke",
"body": "Wannan ya kwatanta sumul-sumul din jikin Na'aman bayan an warkar da shi aka kwatantata shi dana ƙaramin yaro. AT: \"jikinsa ya dawo kuma ya yi taushi kamar kamar fatar ƙaramin yaron\" ko \"fatarsa ta warke kuma ta yi laushi kamar ta ƙaramin yaro\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "jikinsa",
"body": "\"fatar sa\""
},
{
"title": "ya warke",
"body": "za mu iya cewa. AT: \"kututtarsa ta rabu da shi ta tafi\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]