[ { "title": "Babana", "body": "barorin suna gimama Na'aman da suke kiran shin \"babana\" ko \"Sir\"" }, { "title": "ashe ba za ka yi ba?", "body": "Bayin sun amfani da wannan tambayar su tsautawa Na'aman. AT: \"da kam yanzu ka yi shi\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Amma me yafi wannan", "body": "Me ya fi abinda Na'aman zai bi ya yi biyayya da umarni mai sauki. tunda yana a shirye ya yi biyayya da mai wahala. AT: \"ya kamata kana son ka kiyaye ta\" ko \"sai ka kiyayye wannan ma\" (Duba: figs_ellipsis) " }, { "title": "Amma me ya fi wannan da ya ce maka, \"Ka yi nutso ka tsarkaka?", "body": "Barorin sun yi amfani da tambaya su jaddada wa Na'aman ya ui biyayya da umarnin Elesha. za a iya sa shi a sanarwa. AT: \"sai ka zama a shirye ka kiyaye da ya ce da kai, ka nutso ka tsarkaka.\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Mutumin Allah", "body": "\"Elesha, mutumin Allah\"" }, { "title": "Sai jikinsa ya dawo kamar na jariri sabuwar haihuwa, ya kuma warke", "body": "Wannan ya kwatanta sumul-sumul din jikin Na'aman bayan an warkar da shi aka kwatantata shi dana ƙaramin yaro. AT: \"jikinsa ya dawo kuma ya yi taushi kamar kamar fatar ƙaramin yaron\" ko \"fatarsa ta warke kuma ta yi laushi kamar ta ƙaramin yaro\" (Duba: figs_simile)" }, { "title": "jikinsa", "body": "\"fatar sa\"" }, { "title": "ya warke", "body": "za mu iya cewa. AT: \"kututtarsa ta rabu da shi ta tafi\" (Duba: figs_activepassive)" } ]