ha_2ki_tn_l3/25/18.txt

22 lines
699 B
Plaintext

[
{
"title": "Shugaban masu gadin sarkin",
"body": "Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 25: 8. "
},
{
"title": "Serayiya ",
"body": "Wannan sunnan mutum ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "firist na biyun",
"body": "Waɗannan kalmomin suna nuni ne da Zafaniya. Wata ma'anar da ta yiwu ita ce \"firist a ƙarƙashin Serayiya.\" "
},
{
"title": "masu tsaron ƙofa",
"body": "Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 7:10."
},
{
"title": "babban sojan da ke shugabancin ɗaukan sojoji aiki",
"body": "Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) jami'in ya tilasta wa mutane su zama sojoji ko 2) jami'in ya rubuta sunayen mutanen da suka zama sojoji. "
}
]