[ { "title": "Shugaban masu gadin sarkin", "body": "Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 25: 8. " }, { "title": "Serayiya ", "body": "Wannan sunnan mutum ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "firist na biyun", "body": "Waɗannan kalmomin suna nuni ne da Zafaniya. Wata ma'anar da ta yiwu ita ce \"firist a ƙarƙashin Serayiya.\" " }, { "title": "masu tsaron ƙofa", "body": "Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 7:10." }, { "title": "babban sojan da ke shugabancin ɗaukan sojoji aiki", "body": "Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) jami'in ya tilasta wa mutane su zama sojoji ko 2) jami'in ya rubuta sunayen mutanen da suka zama sojoji. " } ]