ha_2ki_tn_l3/02/07.txt

26 lines
983 B
Plaintext

[
{
"title": "'ya'yan annabawa hamsin",
"body": "\"'ya'yan annabawa 50\"(Duba: transate_numbers)"
},
{
"title": "'ya'yan annabawa",
"body": "wannan ba lailai 'ya'yan annabawa na cikinsu ba, amma, suma wata ƙungiyar annabawa ce.Duba yadda aka fassara shi a 2:3. AT: \"ƙungiyar mazaje annabawa\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "suka tsaya a gefensu",
"body": "Wanann na nufin suna tsaye suna fuskantar su. AT: \"suka tsaya su na fuskantarsu\" ko \"suka tsaya suna kallonsu\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "tufafi",
"body": "wani yankin kaya da ake amfani da shi kamar gyale"
},
{
"title": "sai rafin ya rabu biyu ta kowanne gefe su biyu suka taka sandararriyar ƙasa suka ƙetare.",
"body": "\"sai ruwan kogin Yodan ya rabu biyu ta kowanne gefe su biyu suka taka sandararriyar ƙasa suka ƙetare.\" "
},
{
"title": " ta kowanne gefe ",
"body": "\"a gefen dama da gefen hagu.\" wannan na nufin dama da hagu na inda Iliya ya buga ruwa. "
}
]