[ { "title": "'ya'yan annabawa hamsin", "body": "\"'ya'yan annabawa 50\"(Duba: transate_numbers)" }, { "title": "'ya'yan annabawa", "body": "wannan ba lailai 'ya'yan annabawa na cikinsu ba, amma, suma wata ƙungiyar annabawa ce.Duba yadda aka fassara shi a 2:3. AT: \"ƙungiyar mazaje annabawa\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "suka tsaya a gefensu", "body": "Wanann na nufin suna tsaye suna fuskantar su. AT: \"suka tsaya su na fuskantarsu\" ko \"suka tsaya suna kallonsu\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "tufafi", "body": "wani yankin kaya da ake amfani da shi kamar gyale" }, { "title": "sai rafin ya rabu biyu ta kowanne gefe su biyu suka taka sandararriyar ƙasa suka ƙetare.", "body": "\"sai ruwan kogin Yodan ya rabu biyu ta kowanne gefe su biyu suka taka sandararriyar ƙasa suka ƙetare.\" " }, { "title": " ta kowanne gefe ", "body": "\"a gefen dama da gefen hagu.\" wannan na nufin dama da hagu na inda Iliya ya buga ruwa. " } ]