ha_2ki_tn_l3/13/01.txt

18 lines
809 B
Plaintext

[
{
"title": "A shekara ta ashirin da uku na Yo'ash ɗan Ahaziya sarkin Yahuda",
"body": "A shekara ta uku na Yo'ash ɗan Ahaziya sarkin Yahuda*** bayan da Yo'ash yayi mulkin Yahuda har na tsawon shekara 23\"(duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "mulki akan Isra'ila da Samariya",
"body": "yayi mulki akan kasar Isra'ila da Samariya"
},
{
"title": "ya yi mulkin har tsawon shekaru goma. sha bakwai.",
"body": "Yehoahaz ya yi mulkin har tsawon shekaru 17"
},
{
"title": " Yehoahaz bai juya baya daga hakan ba.",
"body": "daina aikata zunubi an ambata shi kamar ya juya daga hakan. ana iya furta wannan a matsayin tsari mafi kyau. AT: \" Yehoahaz bai juya baya daga zunuban Yerobowam\" ko \"Yehoahaz ya cigaba da aikata zunubi kamar yadda Yerobowam yayi. (Duba: figs_metaphor)"
}
]