[ { "title": "A shekara ta ashirin da uku na Yo'ash ɗan Ahaziya sarkin Yahuda", "body": "A shekara ta uku na Yo'ash ɗan Ahaziya sarkin Yahuda*** bayan da Yo'ash yayi mulkin Yahuda har na tsawon shekara 23\"(duba: translate_numbers)" }, { "title": "mulki akan Isra'ila da Samariya", "body": "yayi mulki akan kasar Isra'ila da Samariya" }, { "title": "ya yi mulkin har tsawon shekaru goma. sha bakwai.", "body": "Yehoahaz ya yi mulkin har tsawon shekaru 17" }, { "title": " Yehoahaz bai juya baya daga hakan ba.", "body": "daina aikata zunubi an ambata shi kamar ya juya daga hakan. ana iya furta wannan a matsayin tsari mafi kyau. AT: \" Yehoahaz bai juya baya daga zunuban Yerobowam\" ko \"Yehoahaz ya cigaba da aikata zunubi kamar yadda Yerobowam yayi. (Duba: figs_metaphor)" } ]