ha_2ki_tn_l3/15/34.txt

18 lines
936 B
Plaintext

[
{
"title": "ya yi abin da ke da kyau a fuskar Yahweh. ",
"body": "kalman nan \" fuskar Yahweh\" daidai ne da yadda Yahweh yake duban abubuwa, Misalai ne na hukumcin Yahweh AT: \" abin da ke da kyau a fuskar Yahweh ko \" abinda Yahweh yana duban sa a matsayin mai kyau.(Duba: figs_metonymy and figs_metaphor)"
},
{
"title": " ba a ƙwato wuraren tsafin kan tuddai ba",
"body": "a na iya furta wannan a cikin tsari mai aiki.AT: \" ba wanda ya ƙwato ba a ƙwato wuraren tsafin kan tuddai ba\" ko \" Yatam bai bai ƙwato wuraren tsafin kan tuddai ba\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": " ba a ƙwato",
"body": " ba a ƙwatowa na wakiltar halakarwa. AT: \" ba a halaka ba\" (duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": " Yotam ya gina ƙofarta bisa",
"body": "\"Yotam ya gina \" na wakiltar Yotam Ya sa maaikatansa su gina . AT: \"Yotam Ya sa maaikatansa su gina ƙofar bisa\"(Duba: figs_metonymy)"
}
]